Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cuɗanya - Tana nufin mu'amala da mutane.Misali; Na yi cudanya da mutane da dama da na je Turai.
ENG; Mingling With Others (A turance tana nufin cuɗanya)