Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Colleges of Education Academic Staff Union (CEASU) - Ƙungiyar malaman kwalejojin ilimi
Commission - Hukuma, Kwamiti
Completely Gone - A turance tana nufin cancak. Misali; Ta ɗauke jakar cancak daga kan teburin. HAU; Cancak (Tana nufin ɗungurungum, wato a ɗauke abu gaba ɗayansa)
Computer Professionals Registration Council of Nigeria (CPRCN) - Hukumar ayyukan masana kwamfuta ta Najeriya
Confederation - Kadaura, Ƙungiya
Confederation of African Football (CAF) - Hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka
Consortium - Ƙungiya, Kadaura
Consumer Protection Council (CPC) - Hukumar kare Haƙƙin matsayi (Mamori)
Cook - A turance tana nufin dafa Misali; Sai da aka dafa abincin aka yi sadakar da shi. HAU; Dafa (Tana nufin sa abu a cikin tukunya a zuba ruwa a ɗora a wuta har ya yi laushi)
Copyright Society of Nigeria (CSN) - Ƙungiyar haƙƙin mallaka ta Nijeriya
1 22 23 24 25 26