Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Nazarin Kwakwar Manja Ta Ƙasa - National Institute For Oil Palm Research (NIFOR)
Cibiyar Nazarin Lissafi Ta Ƙasa - National Mathematical Center (NMC)
Cibiyar Nazarin Manufofi da Dabarun Shugabanci Ta Ƙasa - National Institute for Policy & Strategic Studies (NIPSS)
Cibiyar Nazarin Manufofi Ta Najeriya - Nigerian Policy Institute (NPI)
Cibiyar Nazarin Tsatso da Fasahar Ƙwayoyin Halitta Ta Ƙasa - National Center for Genetic Resources & Biotechnology (NACGRAB)
Cibiyar Nazarin Zamantakewa da Tattalin Arziƙi Ta Najeriya - Nigerian Institute of Social & Economic Research (NISER)
Cibiyar Naƙaltar Aikin Dab’i - National Institute Of Printing (NIP)
Cibiyar Naƙaltar Aikin Jarida Ta Najeriya - Nigeria Institute Of Journalism (NIJ)
Cibiyar Naƙaltar Aikin Otal Da Girke-girke Ta Najeriya - Nigeria Hotel & Catering Institute (NHCI)
Cibiyar Naƙaltar Bibiyar Gudanar Ayyuka - Chartered Institute Of Project Management (CIPM)
1 10 11 12 13 14 21