Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Makimanta Darajar Mahalli Ta Najeriya - Nigeria Institute of Estate Surveyors & Values (NIESV)
Cibiyar Manajojin Gudanarwa Ta Najeriya - Institute of Registered Administrative Managers of Nigeria (IRAMN)
Cibiyar Manaƙalta lafiyar Jama’a Ta Najeriya - Institute Of public Analysts Of Nigeria (IPAN)
Cibiyar Manema labarai Ta Duniya - International Press Center (IPC)
Cibiyar Masana logar Zamba - Institute Of Fraud Examiners (IFE)
Cibiyar Maƙiyasta Kayan Gini Ta Najeriya - Nigeria Instutite Of Quantity Surveyors (NIQS)
Cibiyar Nazarin Ajiyar Kayan Masarufi Ta Najeriya - Nigerian Stored Products Research Institute (NSPRI)
Cibiyar Nazarin Albarkatu da Gaɓar Tekun Najeriya - Nigerian Institute for Oceanography & Marine Research (NIOMR)
Cibiyar Nazarin Albarkatun Ruwa Ta Ƙasa - National Water Resources Institute (NWRI)
Cibiyar Nazarin Alƙalanci Ta Ƙasa - National Judicial Institute (NJI)
1 8 9 10 11 12 21