Wani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa Idan Na Haɗiyi Yawu, Shin Ya Azumina?

0
262

Amsa: Duk abin da mai azumi ya ɗanɗana shi a kan harshe, ya tofar daga baya, kuma ya haɗiyi yawu, sai yaji ɗanɗanon abin, a dalilin rashin kurkure baki, azuminsa yana nan daram.

Hujja: (6338).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan Ina Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Ta Hanyar Mafarki Ko Kwanciyar Aure, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga Tumaturi Suna Warkewa, Shin Zan Iya Hakan Koda Ina Azumi?
Labarin na GabaShin Ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan Ina Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.