National Automotive Design & Development Council (NADDC) - Hukumar Bunƙasa Ƙere-ƙeren Motoci da Injina Ta Ƙasa
National Aviation Holding Company (NAHCO) - Kamfanin Tarbar Jiragen Sama na Ƙasa
National Biosafety Management Agency (NBMA) - Hukumar Kiyaye Lafiyar Halittu Ta Ƙasa
National Biotechnology Development Agency (NABDA) - Hukumar Bunƙasa Fasahar Ƙwayoyin Halitta Ta Ƙasa
National Board for Arabic & Islamic Studies (NBAIS) - Hukumar Jarabawar llimin Larabci da Addinin Musulunci Ta Ƙasa
National Board for Technical Education (NBTE) - Hukumar Ilimin Sana'o'in Hannu Ta Ƙasa
National Board for Technology Incubation (NBTI) - Hukumar Rainon Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa
National Boundary Commission (NBC) - Hukumar Iyakokin Ƙasa
National Broadcasting Commission (NBC) - Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa
National Bureau of Statistics (NBS) - Hukumar Ƙididdiga Ta Ƙasa