Terms Dictionary

National Association of Nigerian Students (NANS) - Ƙungiyar Ɗalibai Ta Najeriya
National Association of Nigerian Travel Agencies (NANTA) - Ƙungiyar Kamfanonin Sufuri Ta Najeriya
National Association of Private Schools Proprietors (NAPPS) - Ƙungiyar Masu Makarantun Ƙuɗi Ta Ƙasa
National Association of Resident Doctors of Nigeria (NARD) - Ƙungiyar Likitoci Mazauna Najeriya
National Association of Road Transport Owners (NARTO) - Ƙungiyar Direbobin Narto Ta Ƙasa
National Association of Small & Medium Enterprises (NASME) - Ƙungiyar Ƙanana da Matsakaitan Masana'antu Ta Ƙasa
National Association of Small Scale Industrialists (NASSI) - Ƙungiyar Masu Ƙananan Masana'antu Ta Ƙasa
National Association of Social Workers (NASW) - Ƙungiyar Majiɓanta Lamuran Jama'a Ta Ƙasa
National Association of Telecommunications Subscribers (NATCOMS) - Ƙungiyar Masu Amfani da Wayar Sadarwa Ta Ƙasa
National Association of University Students (NAUS) - Ƙungiyar Ɗaliban Jami'a Ta Ƙasa
1 213 214 215 216 217 300