liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Turaren Wuta Na Musamman
Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba...
Yadda Ake Dashishi
Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma...
Yadda Ake Koko
Koko abinsha ne na karin kumallo na hausawa, wanda ake yin sa daga gero. Koko na da daɗin sha, ga matuƙar amfani a jiki.
Abubuwan...
Yadda Ake Kunun Gyaɗa
Kunun gyaɗa na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da amfani a jikin ɗan Adam.
Abubuwan da ake buƙata;
Farar shinkafa
Ɗanyar gyaɗa
Sugar daidai misali
Yadda ake...
Yadda Ake Tsaba Da Wake
Abubuwan Buƙata
Gero
Wake
Kuli
Maggi
Gishiri
Citta
Kanunfari
Barkono
Cucumber
Tomato
Albasa
Cabbage
Man gyaɗa
Yadda Ake Haɗawa:
Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wanke shi, ki rege shi, da koko saboda tsakuwa...
Yadda Ake Burabusko
Burabusko: Burabusko abincin gargajiya ne, wanda ya samo asali daga Barebari; wanda ake yin shi da gero.
Gero na ƙunshe da sinadiran calcium, copper, iron,...
Yadda Ake Kunun Kwakwa Ga Masu Ciwon Siga
Kunun kwakwa yana ɗaya daga cikin abin sha mai riƙe ciki, sannan ba shi da wahalar narkewa a ciki.
Yana rage hawan suga ga masu...
Yadda Ake Taimama
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa...
Mene Ne Hukuncin Yi Wa Mace Kaciya?
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari'ar Musulunci.
Saboda duk hadisan dake cikin littattafai...
Yadda Ake Amfani Da Na’urar Gwajin Ciki (Juna Biyu)
Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko).
Ki yi fitsari...