liƙawa: yadda ake
Nauye-nauyen Rayuwar Aure
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya tsara, ta...
Ciwon Hanta (Hepatitis B)
Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya...
Jiga-jigan Magunguna
Ga abin da Allah (Subhanahu wata'ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur'ani mai tsarki."Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai...
Yadda Ake Yin Air-Freshner Na Ruwa.
Air-freshner sinadarin ƙamshi ne da ake amfani da shi, wajen ƙawata guri ko muhalli. Yakan taimaka matuƙa wajen bayar da ƙamshi mai daɗi da...
Yadda Ake Dettol
Dettol sinadari ne da ake amfani da shi wajen kashe kwayoyin cututtuka. Akan zuba shi a cikin ruwan wanka domin a kashe kwayoyin cutar...
Yadda Ake Dettol
Dettol kowa ya sani sinadarin kashe kwayoyin cututtuka ne. Akan yi amfani da shi wajen zuba shi a cikin ruwan wankanmu ko a kan...
Yadda Ake Haɗa Sinadarin Bleach
Bleach kowa ya sani sinadari ne da ake amfani da shi wajen ƙara wa fararen kaya, banɗaki da tiles ɗinmu haske.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Sinadaran...
Yadda Ake Sabulu Na Ruwa, Domin Wanke Mota
Da yawa an sani cewa, ba a wanke mota da kowane irin sabulun wanki, sai da sabulun wanke mota wato (Car wash solution). Amfani...
Yadda Ake Sabulun Wanki Na Ruwa
Sabulu wanki na ruwa an sani sabulu ne mafi karfi a cikin sabulai. Akanyi amfani dashi wajen abubuwa da dama kamar : wankin kaya,...
Yadda Ake Sabulun Wanka
Sabulun wanka shi ne sabulun da muke amfani da shi wajen wanke fatar jikinmu, wato (wanka). Domin haka, ana buƙatar ya zama mai kumfa...









