liƙawa: wikihausa
Sadaƙa Tana Kawar Da Musiba
An karɓo daga Mu'awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar...
Falalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin...
Falalar Ba wa Ɗan Uwa Sadaƙa
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne,...
Falalar Yin Sadaka A Asirce
An karɓo daga Abu Harairata (Radiyallahu anhu) yace: Annabi (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Mutane bakwai Allah zai sanya su a cikin inuwarsa a...
Falalar Dasa Bishiya
An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta...
Yadda Ake Springrolls
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...
Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja
Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa.
Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma...
Falalar Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja
An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) "Babu waɗansu kwanaki da Allah ya fi son aikin alhairi a cikinsu irin waɗannnan kwanaki goma; sai...
Falalar Azumin Ranar Arfa
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:
"Azumin ranar Arfa ina nema da ga Allah ya kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekarar...
Azumin Kwana Uku A Kowanne Wata
Ana son a kowane wata mutum ya yi azumin kwana uku, kuma an fi so su kasance fararen kwanaki,, wato ranakun 13, 14, da...









