liƙawa: wikihausa
Mafifitan Ayyukan Mai Azumi
Ayyukan Mai Azumi - Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai:
1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma, wato mai...
Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun...
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan:
1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...
Matsayin Koke-koke Da Kururuwa
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) da Imaman Ahlul Baiti sun yi hani ƙaƙƙarfa a kan yin koke-koke da kururuwa saboda wata mutuwa ko...
Tarihin Dutsen Dala Da Rayuwa A Kewayensa
Dala
An fara ambatar Kano da sunan Jihar Kano daga lokacin da sojoji suka karɓi mulkin ƙasar nan, kuma suka yayyanka ƙasar zuwa jihohi, kafin...
Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance?
Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance?
Amsa: Duk wanda haɓo ya same shi, kuma da azumi...
Idan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta Ko Turaren Ƙamshi Na Ruwa,...
Amsa: Idan mutum ya shaƙi hayaƙin turaren wuta, ko turaren ƙamshi na ruwa, babu komai, azuminsa na nan daram.
Hujja: (littafin Fatawa 55455, littafin Farawa...
Idan Na Shaƙi Mantaleta Ko Rob Ko Na Saka Aleɓe, Shin...
Amsa: Idan mutum ya shaƙi Mantaleta ko Rob, ko kuma ya shafa aleɓe, babu komai; azuminsa na nan daram.
Hujja: (Littafin fatawa lamba 55455, littafin...
Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun...
Idan na ɗanɗana miya domin naji fitowar gishiri, amma na tofar ban haɗiye ba, yaya batun azumina?
Amsa: Idan mutum ya ɗanɗana miya, gishiri, suga,...
Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina?
Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba.
Hujja:...
Shin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi?
Amsa: Rashin yin sallar jam'i baya lalata azumi, matsawar mutum yana yin sallar a kan lokaci; kawai dai yana tabka asarar lada mai yawa.
Hujja:...









