Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Jagoran Noman Waken Soya

0
Gabatarwa Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...

Yadda Ake Noman Wake

1
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...

Lokuta Da Yanayi Da Kuma Wuraren Da Ake Karɓar Addu’a

0
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu'a za'a...

Addu’a A Yayin Sujjada

0
"Subhaana Rabbiyal a'alaa". {Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3). "Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii". {Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah!...

Addu’a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa

0
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa rabbinaa lamunƙalibuuna, alhamdu lil laahi, alhamdu...

Yadda Ake Addu’ar Shiga Kasuwa

1
Addu'ar Shiga Kasuwa - "Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil...

Yadda Ake Amsa Wa Kafiri Idan Yayi Sallama

0
Amsa Sallama - Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; "Idan ma'abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; "wa'alaikum"....

Jagoran Noman Masara A Nijeriya

0
Gabatarwa Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da...

Tambayoyin Ramadan (117) Tare Da Amshoshin Su

0
1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru? Amsa: Mutum zai dogara ne da abin...

Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya

0
Gabatarwa Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga manoma a Nijeriya. Ta samar da ayyukan yi ga...