liƙawa: wikihausa
Addu’o’in Neman Tsayar Da Ruwan Sama
"Allaahumma hawaalainaa walaa alainaa, Allaahumma alal akaami wazziraabi, wa buɗuunil waudiyati, wa manaabitis shajari".{Ya Allah! Ka sanya shi ya zuba a kewayenmu, ba a...
Yadda Ake Addu’ar Ganin Jinjirin Wata
"Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu".
{Allah...
Yadda Ake Gasarar Gyaɗa (Peanut Butter)
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na Girke-Girken WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na...
Abubuwan Da Sai Da Su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda Za A Ɗaurawa Aure
A shari'ance, aure ba ya zama zartacce, abin la'akari da shi, sai idan an sami yardar ma'aurata...
Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam):
Ita masa'alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam...
Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal (Sitta Shawwal)
Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa.
Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere,...
Azumin Ranar Arfa
Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a...
Falalar Yin Umara A Watan Ramadan
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce: "Yin umara a watan Ramadan daidai da ladan aikin Hajji ne, ko kuma daidai...
Sallar Walaha
Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi...
Nauye-nauyen Rayuwar Aure
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya tsara, ta...








