Sallar Walaha

0
769

Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi ne raka’a biyu daga nan har zuwa raka’a goma sha biyu.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Sallar Walaha danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Sallar Asham Da Raka’o’inta danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAdadin Raka’o’in Sallar Asham
Labarin na GabaFalalar Sallar Walaha