fbpx
Gida Liƙau(tags) Ramadan

liƙawa: Ramadan

A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya Yi, Sau...

0
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu. Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Yaƙe-Yaƙe Ne Shugaban...

Shekara Nawa Kenan Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?

0
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ne na tsahon shekara tara. Domin karanta cikakken bayani a kan A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya...

A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?

1
Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha'aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha'aban...

Shin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta...

0
Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta. Domin karanta cikakken bayani a kan A...

Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana...

0
Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh...

Su Wa Ya Fi Cancanta A Fitarwa Da Zakka?

0
Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai...

Yaushe Ake So Afara Fitar Da Zakka?

0
Amsa: Ana fara fitarwa ne tun daga kwanaki biyu kafin sallah. Domin karanta cikakken bayani akan Suwa yafi cancanta a fitarwa? danna nan. Domin karanta cikakken...

Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa...

0
Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki...

Shin Mace Zata Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta Zuwa...

0
Amsa: Idan har likita ƙwararre yace maganin ba zai cutar da ita ba, kamar ya haifar mata da wata illa nan gaba, ba laifi...

Idan Ya Zaɓi Yin Azumi Sittin Yana Cikin Yi, Sai Rashin...

0
Amsa: Idan ya ɗauko yin kaffara nayin azumi sittin, sai ya kamu da rashin lafiya ko ranar sallah layya ta shigo ko al'adarta tazo,...