liƙawa: ilimin addini
Hadisi Na Goma Sha Takwas A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin...
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "Addu'o'i guda uku babu kokonto karɓaɓɓu ne: Addu'ar...
Addu’a A Yayin Sujjada
"Subhaana Rabbiyal a'alaa".
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
"Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii".
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah!...
Addu’a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa rabbinaa lamunƙalibuuna, alhamdu lil laahi, alhamdu...
Yadda Ake Addu’ar Shiga Kasuwa
Addu'ar Shiga Kasuwa - "Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil...
Yadda Ake Amsa Wa Kafiri Idan Yayi Sallama
Amsa Sallama - Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; "Idan ma'abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; "wa'alaikum"....
Tambayoyin Ramadan (117) Tare Da Amshoshin Su
1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru?
Amsa: Mutum zai dogara ne da abin...
Yadda Ake Addu’ar Sanya Tufafi
"Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da...
Abubuwan Da Suke Ɓata Azumi
Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:
1. Ci ko sha da gangan,...
Shin Idan Hakan Ya Halatta, Mene ne Sakamakon Kallon Takardar Alƙur’anin?
Amsa: Kallon takardar Alƙur'anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur'ani yake ibada.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga...
Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da...
Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur'ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.
Domin karanta cikakken bayani...









