Hadisi Na Goma Sha Takwas A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa

0
373

An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Addu’o’i guda uku babu kokonto karɓaɓɓu ne: Addu’ar wanda aka zalunta, da addu’ar matafiyi da kuma addu’ar uba a kan ɗansa.
Abu Dawud da Tirmizi ne suka rawaito shi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Hadisi Na Goma Sha Tara A kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu A kan Shugabanci) wanda Shehu Mansur Dala ya wallafa shi, domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceAddu’a A Yayin Sujjada
Labarin na GabaHadisi Na Goma Sha Bakwai A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa