fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai addini Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu Akan Shugabanci)

Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu Akan Shugabanci)

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu Akan Shugabanci)

Description

Shugabanci a musulunci bai tsaya kan zaɓaɓɓun ko naɗaɗɗun masu muƙami ba, a’a kowa a iya huruminsa da sana’arsa shugaba ne kuma za a bincike shi a kan wannan shugabancin, kamar yadda Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya faɗa.
Na yi ƙoƙarin kawo muhimman hadisai da suke magana akan shugabanci na yi musu take daban-daban na fassara su; kuma na yi musu sharhi gwargwadon fahimta ta. Na kawo hadisai tamanin da biyu sahihai da hasanai sai dai akwai tsirarun da’ifai waɗanda na faɗe su.

×