Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Mahangar Siyasa A Musulunce

0
Mahangar Musulunci a kan tsarin daula da siyasa a zamanance Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban...

Yadda Za Mu Sabar Wa Kanmu Yawan Tuba

0
Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah. Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun...

Na Sha Ruwa Bayan Tayar Da Iƙama A Kan Kuskure, Ya...

0
Tambaya Assalam MALAM ni ne lokacin azumi, sai na farka zan yi sahur, sai na ji ana kiran sallah, sai aka ce mun ai kiran...

Yadda Ake Rage Zafin Kishi

0
Kishi wani al'amari ne babba. Kuma ɗabi'ace da Allah Ya halicci mutane da ita. Maza da mata, kuma kowacce mace na da kishi. Matan Annabi...

Yadda Ake Taimama

0
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa...

Mene Ne Hukuncin Yi Wa Mace Kaciya?

0
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari'ar Musulunci. Saboda duk hadisan dake cikin littattafai...

Yadda Ilimi Zai Zama Hasken Rayuwarka

0
Ma'anar Ilimi Da Matakansa 1. Ma'anar Ilimi A wannan gaɓar za mu yi magana a kan ma’anar Ilimi a madarar lughah (a harshe Larabci) da kuma...