Sahabban Da Suka Fi Kowa Rawaito Hadisai

0
1188

Waɗannan sahabban su suka fi kowa rawaito hadisan Manzon Allah Sallahau Alaihi wasallam. Allah ya ƙara yarda da su.

1. ABU HURAIRA (R.A) ya rawaito
hadisai guda 537
2. ABDULLAHI ƊAN UMAR (R.A) ya
rawaito hadisai guda 2630
3. ANAS ƊAN MALIK (R.A) ya
rawaito hadisai guda 2286
4. AISHA ‘YAR ABUABKAR (R.A) ta
rawaito hadisai guda 2210
5. ABDULLAHI ƊAN ABBAS (R.A) ya
rawaito hadisai guda 1660
6. JABIR ƊAN ABDULLAHI (R.A) ya
rawaito hadisai guda 1540
7.ABU SA’ID A KHUDRI (R.A) ya
rawaito hadisai guda 1170

Bayan waɗannan, babu wanda ya rawaito hadisai sama da dubu.

labarin da ya wuceYadda Da Ake Stuffed Yam
Labarin na GabaYadda Ake Ice Cream Custard