Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Cikakken Bayani A Kan Sahur

0
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa,...

Cikakken Bayani A Kan Buɗa-baki

0
Buɗa Baki - Ana buɗa-baki da zarar rana ta faɗi, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalaml) ya yi umarni wajen gaggauta yin buɗa-baki; kamar yadda...

Falalar Yin Umara A Watan Ramadan

0
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce; "Yin umara a watan Ramadan dai-dai da ladan aikin hajji ne; ko kuma dai-dai...

Kaffarar Azumin Ramadan

0
Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan...

Abubuwan Da Suke Hana Karɓar Gaskiya

0
Haƙiƙa Allah ta'ala ba ya barin bayinsa cikin ɓata face sai ya kawo wanda zai bayyana musu gaskiya. Masu rabo sai su bi gaskiyar,...

Manhajar Tsangayar Gwaji

0
Ya kamata manhajar wannan tsangaya ta gwamnati ta fuskanci cimma manufofin ingantaccen imani, da samun rayuwa ta dogaro da kai, da wayewar zamani. Wannan...

Samar Da Tsangayun Gwaji Na Gwamnati

0
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur'ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata,...

Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada (2)

2
Shi yin wankan tsarki alama ce da take nuna cewa an gama al'ada, za ki fara sallah; wadda ya wajabta a kan ko wacce...

Azuzuwa Da Kashe-kashen Makaranta A Tsangaya

0
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa'o'i daga almajirai. Kowane aji na da siffofi da ake gane...

Asalin Yawon Bundi Ko Ƙaura Wurin Makaranta

0
Yawon bundi al'ada ce sananniya wajen ma'abota tsangaya. Ana kiran almajirai waɗanda ke tashi daga garuruwansu na haihuwa zuwa wasu sassa da sunan 'yan...