liƙawa: addu;a
Yadda Ake Addu’ar Tashi Daga Bacci
An karɓo daga Aisha (Radiyallahu Anhu) tace Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam); ya kasance yana tashi daga bacci zai karanta wannan addu'a;
Ga Addu'ar Tashi Daga...
Yadda Ake Addu’ar Biyan Bashi
Addu'ar Biyan Bashi - Wannan addu'a ce ga wanda bashi ya yi wa yawa, yana so ya biya, ko kuma mutum na cikin tsanannin...
Falalar Tafiya Masallaci
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. A lokacin da mutum ya ƙare alwala, idan namiji ne, duk takun da...
Addu’o’in Neman Tsayar Da Ruwan Sama
"Allaahumma hawaalainaa walaa alainaa, Allaahumma alal akaami wazziraabi, wa buɗuunil waudiyati, wa manaabitis shajari".{Ya Allah! Ka sanya shi ya zuba a kewayenmu, ba a...
Yadda Ake Addu’ar Ganin Jinjirin Wata
"Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu".
{Allah...
Ladubban Addu’a A Musulunci
WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU'ARSU
1. Addu'ar Annabawan Allah.
2. Addu'ar mala'ikun Allah
3. Addu'ar wanda aka zalunta.
4. Addu'ar mai Ƙarfin imani da tsoron Allah.
5. Addu'ar...
Yadda Za A Ci Jarrabawar Bala’in Da Ya Tsananta A Cikin...
A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da...





