Amsa: Za ka ciyar da duk wani mabuƙaci, yaro ko babba mace ko namiji.
Hujja: “Ka ciyar da miskini ɗaya a rana”
Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa Wata Ƙasar A Ciyar?
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.