Amsa: Idan mutum yana fama da ciwon asma, ya hallata ya shaƙi maganin na masu asma, a lokacin da yake azumi.
Hujja: Fatawa Shaikh Usaimin.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Nayi Kaki, Sai Naga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumina? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta, Yaya Azumina? dannan nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.