Mutum Ne Yake Da Larurar Haƙori, Wanda Jini Yake Fita Daga Haƙorinsa, Wani Lokacin Idan Ya Tofar Da Yawu, Yana Ganin Jini, Kuma Gashi Yana Azumi, Shin Idan Ya Haɗiyi Yawu Da Wannan Jinin, Azuminsa Ya Karye?

0
352

Amsa: Babu abinda ya karya masa azumi anan, kawai dai ya dinga ƙoƙarin zubar da yawun; saboda kar ya haɗiyi ƙwayoyin cuta, ya kuma nemi magani.

Hujja: (Fatawa Almisiriya).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga Tumaturi Suna Warkewa, Shin Zan Iya Hakan Koda Ina Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Akwai Ragowa A Maƙogwarona, Sai Na Haɗiye, Ba Tare Da Ya Fito Kan Harshena Ba, Shin Yaya Matsayin Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Haƙorina Yana Min Ciwo, Zan Iya Barbaɗa Magani Ko Ɗigawa Akan Haƙorin, Alhali Kuma Na Ɗauki Azumi?
Labarin na GabaIdan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga Tumaturi Suna Warkewa, Shin Zan Iya Hakan Koda Ina Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.