Duk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu Maganinta A Inda Yake, Kuma Bashi Da Ikon Zuwa Wata Ƙasar Neman Magani, Shima Ciyarwa Zaiyi?

0
351

Hujja: “Ga waɗanda baza su iya azumi ba, sai su ciyar da miskinai”.

Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki Mai Zafi, Zai Iya ɗaukar Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Bada Gudunwamar Jini Kuma Da Azumi A Bakina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa?
Labarin na GabaIdan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki Mai Zafi, Zai Iya Ɗaukar Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.