Da Me Zan Dogara Wajen Ɗaukar Azumin Ramadan; Shin Sai Naga Watan Ramadan Da Idanuna Ƙuru-Ƙuru?

0
285

Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar daɗaukar azumin, ko kuma  ajiyeshi.

Hujja: “Ku ɗauki azumin Ramadan da zarar kunga jaririn wata,ku ajiye azumi da zarar kunga jaririn watan Shawwal”

Marawaiji Ibn Umar, littafin Bukhari & Muslim.

Domin karanta cikakken bayani akan Wane ne azumin Ramadan ya wajaba akansa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Niyyar Ɗaukan Azumi danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceAbinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage)
Labarin na GabaWane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba Akansa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.