Wacce Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul Ƙadari?

0
366

Amsa: Mutum zai gane wannan daren lailatul Ƙadari ne ta hanyar jin hakan a jikinsa da kuma amincin da zai ji a wannan daren; ya bambanta da na kowanne dare; sannan kuma idan gari ya waye, zai ga rana ta fito haskenta yayi dishi-dishi.

Hujja: “Salmum hiya hatt maɗɗala’illfajar”.

Marawaici Ubaiyu Ibnu Kaabin, Sahihu Muslim.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Dace Da Daren Lailatul Ƙadari Kuma Ya Gane Cewa Wannan Shi Ne Daren Lailatul Ƙadari, Shin Akwai Wata Addu’a Ta Musamman Ne Da Zaiyi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Daren Lailatul Ƙadari danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceA Wace Ranar Ce Zan Nemi Wannan Dare?
Labarin na GabaIdan Mutum Ya Dace Da Daren Lailatul Ƙadari Kuma Ya Gane Cewa Wannan Shi Ne Daren Lailatul Ƙadari, Shin Akwai Wata Addu’a Ta Musamman Ne Da Zaiyi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.