To, Idan Kuma Mijinta Ya Tuna Mata Cikin Rajab, Tace Sai A Sha’aban, Sai Kuma Ta Ɗauki Ciki, Har Wani Ramadan Ɗin Ya Zo Bata Rama Ba Fa?

0
357

Amsa: Babu komai na, kaffarar jinkirin ramuwa akanta.

Hujja: Alfatawa 42206.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Kuma Tabari Sai Sha’aban Ta Rama Sai Kuma Ta Rasu Fa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Idan Ana Bina Azumin Ramadan Da Nasha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Yazo Na Rama?
Labarin na GabaIdan Kuma Tabari Sai Sha’aban Ta Rama Sai Kuma Ta Rasu Fa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.