Hukumar Hana Safarar Mutane Ta ƙasa - National Agency for prohibition of Trafficking in persons (NAPTIP)
Hukumar Hana Ta’adin Tattalin Arziki - Economic & Financial crime Commission (EFCC)
Hukumar Hana Ta’ammali da Miyagun ƙwayoyi - National Drugs law Enforcement Agency (NDLEA)
Hukumar Haraji da Hana Fasa-Ƙwauri Ta ƙasa/Hukumar kwasatam - Nigeria customs service (NCS)
Hukumar Harkokin Albarkatu Ruwa Ta ƙasa - Nigeria Hydrological services Agency (NIHSA)
Hukumar Haɓaka Fitar Kaya Waje Ta Najeriya - Nigerian Export Promotion Council (NEPC)
Hukumar Haɓaka Kogin Haɗeja-Jama’are - Hadejia -jama'are River Basin Development (HJRBD)
Hukumar Haɓaka Kogin Haɗeja-Jama’are - Hadejia-Jama'are River Basin Development (HJRBD)
Hukumar Haɓaka Yawon Buɗe-Ido Ta Najeriya - Nigerian Tourism Development Corporation (NTDC)
Hukumar Haɓaka Zuba-Jari Ta Najeriya - Nigeria investment promotion Commission (NIPC)