Federal Ministry of Finance - Ma' aikatar kuɗi Ta Ƙasa
Federal Ministry of Foreign Affairs - Ma' aikatar Harkokin Ƙasashen Waje
Federal Ministry of Health - Ma'aikatar Lafiya Ta Ƙasa
Federal Ministry of Industry, Trade Investment - Ma'aikatar Masana"antu da Ciniki da Zuba Jari Ta Ƙasa
Federal Ministry of Information & Culture - Ma'aikatar Labarai da Al-adu Ta Ƙasa
Federal Ministry of Interior - Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida
Federal Ministry of Labour, Productivity & Employment - Ma'aikatar Ƙwadago da Tasarrufi da Ɗaukar Ma'aikata Ta Ƙasa
Federal Ministry of Minies & Steel Development - Ma' aikatar Ma'adinai da Ƙarafa Ta Ƙasa
Federal Ministry of Niger Delta - Ma' aikatar Yankin Neja Delta
Federal Ministry of Petroleum Resources - Ma'aikatar Albarkatun Fetur