Federal High Court - Babbar Kotun Ƙasa
Federal Housing Authority (FHA) - Hukumar Gidaje Ta Ƙasa
Federal Inland Revenue Services (FIRS) - Hukumar Tara Haraji Ta Ƙasa
Federal Institute of Industrial Research (FIIR) - Cibiyar Binciken Masana'antu Ta Ƙasa
Federal Judicial Service Commission (FJSC) - Hukumar Ayyukan Alƙalai Ta Ƙasa
Federal Medical Centre (FMC) - Cibiyar Lafiya Ta Gwamnatin Tarayya
Federal Ministry of Agriculture - Ma'aikatar Aikin Gona Ta Ƙasa
Federal Ministry of Communication Technology - Ma' aikatar Fasahar Sadarwa Ta Ƙasa
Federal Ministry of Defense - Ma'aikatar Tsaro Ta Ƙasa
Federal Ministry of Education - Ma'aikatar llimi Ta Ƙasa