Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Mutum Zai Iya Ramawa Iyayensa Azumin Ramadan?

0
Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa. Hujja: "Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi...

Idan Mutum Zaiyi Tafiya, Koda A Jirgi Ne, Zai Ajiye Azumi?

0
Amsa: Ita tafiya komai sauƙinta, sunanta tafiya, idan mutum ya ajiye azumi, ya aikata sunna; idan kuma yayi azuminsa, babu laifi, azuminsa yayi. Saidai...

Idan Mutum Ya Samu Kanshi Ko Yayi Tafiya Zuwa Inda Rana Take...

0
Amsa: Idan mutum ya samu kansa a irin waɗannan ƙasashe da ake dare ko rana na tsahon lokaci, zaiyi amfani ne da (time zone)...

Idan Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7, Har Wani...

0
Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da mutane lokaci guda, gwargwadon yawan kwanakin da ake bin shi bashin azumin Ramadan ɗin da ya sha. Hujja:...

Idan Na Manta Na Sha Ruwa Ko Naci Abinci Cikin Watan...

0
Amsa: Wanda duk ya manta ya sha ruwa ko yaci abinci, azuminsa yana nan daram. Hujja: "Wanda ya ci ko ya sha bisa mantuwa cikin...

Wannan Ciyarwar Mece Ce Matsayin Ta Tunda Ko Na Ciyar Zan...

0
Amsa: Matsayin wannan ciyarwar, kaffara ce na ƙin rama azumi da gangan, har wani Ramadan ɗin ya sake zuwa. Hujja: (Mazhabu Malikiya, Mazhabu Shafi'iya, Mazhabu...

Zan Iya Ƙimanta Abincin Da Zan Ciyar Na Bayar Da Kuɗin...

0
Amsa: Ya halatta ka bawa cibiyoyin addini kuɗin bisa ƙiyasin abincin da zaka ciyar, sai su ciyar amadadin ka. Hujja: (Fatawar Sufyanus Sauri, littafi Arruhu...

Idan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa...

0
Amsa: Kwarai da gaske, zaka iya turawa da ciyarwa zuwa inda mabuƙata suke. Hujja: "Babu wasu mutane dake da buƙatar wannan fiye da ni da...

Su Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar?

0
Amsa: Za ka ciyar da duk wani mabuƙaci, yaro ko babba mace ko namiji. Hujja: "Ka ciyar da miskini ɗaya a rana" Marawaici Abu Huraira, littafi:...

Ya Yawan Abinda Zan Ciyar Yake?

0
Amsa: Zaka ciyar da abincin da yawan sa ya kai cikin tafin hannunka guda biyu har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi) amma tafukan hannun...