fbpx
Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Yadda Ake Haɗa Fondant

0
A yau za mu koyi yadda ake fondant. Abubuwan Da Ake Buƙata: Icing sugar 1 tbsp Corn syrup 1 tbsp Glucose 2 tbsp Gelatine 1 tbsp Glycerine ruwa 4...

Mummunan Ƙarshe Da Kyakkyawan Ƙarshe

0
MUMMUNAN ƘARSHE DA KYAKKYAWAN ƘARSHE Babu wani abu da ya fi damun duk mai hankali da imani a wannan duniyar, irin tunanin yadda ƙarshensa zai...

Noma A Najeriya

0
Aikin Noma a Najeriya reshe ne na tattalin arziki a Najeriya; yana ba da aikin yi ga kusan kashi 30% na yawan jama'ar har...

Halittun Tsirrai A Najeriya

0
Najeriya tana da matuƙar baiwar da yawancin bishiyoyi waɗanda yawancinsu 'yan asalin ƙasar ne, yayin da 'yan kaɗan ke da ban sha'awa. Rahoton ya...

Ta Yaya Zan Gina Ƙwaƙwalwar Jaririna Tun Yana Ciki?

0
Za ki iya gina ƙwaƙwalwar jaririnki yana ciki ta hanyar amfani da Folic Acid/Folate. Folic acid na ɗaya daga cikin nau'ikan Vitamin B ne (Vitamin...

Yadda Ake Haɗin Kayan Ƙamshi

0
Assalam alaykum. Barkan mu da sake kasancewa cikin sabon shirinmu na girka-girken WikiHausa Wanda muke koyar da Ƙayatattun abinci namu na gida NIjeriya da na...

Yadda Ake Irish Pizza

0
A yau za mu koyi yadda ake irish pizza, wato pizzar dankalin Turawa. Tana da matuƙar daɗi da sauƙin sarrafawa, Ana iya cin ta...

Yadda Ake Dambun Nama

0
Dambun nama nau'in sarrafa nama da ake yi a Arewacin Nijeriya. Ana iya yin dambun nama da kalolin nama kamarsu: naman rago, naman akuya...

Yadda Ake Gireba

0
Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa; kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu sauƙin samuwa....

Dabarun Yadda Ake Girki Mai Ɗanɗano

0
Shin ko an san mene ne dalilan da suke sa girke-girken iyayenmu na da ya fi namu daɗi da lafiya? Ko an san dalilan da...