liƙawa: wikihausa
Abin Da Ya Kamata Mai Yin Sallah Ya Yi Bayan Ya...
Idan zai yi sujudah, ya tabbatar ya yi ne a kan gaɓoɓinsa guda 7.
1-2 tafukan hannuwansa biyu, idan yana da su.3-4 guiwowin ƙafafunsa biyu,...
Yadda Ake Yin Ruku’u
Bayan ƙare karatun surah; mutum zai yi ruku'u kamar haka, zai ɗora tafukan hannayensa biyu; yana mai ware 'yan yatsun hannuwan nasa a kan...
Karatun Surah A Cikin Sallah
Bayan karatun Fatiha , sai karatun surah; mutum zai karanta abin da ya sawwaƙa tare da shi na surah; ko ayoyi ko ya fara...
Yadda Ake Gyaran Gashi Da Sanya Shi Yayi Tsawo
Gyaran Gashi Da Tsawo: Zaki samu shinkafa kowace iri ce rabin kofi; ki wanke ta sai ki zuba mata ruwa kofi biyu; sannan ki...
Yadda Ake Warkar Da Kambun Baka Ko Maita
Yayin da aka tabbatar da mayu sun kama mutum; ko kuma kambun baka ne ya kama mutum; akan umarce shi da ya yi wanka;...
Guraren Da Aljanu Sukafi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu wajen...
Hanyar Ƙona Aljani A Jikin Mutum
Akan samu aljanu sun yi taurin kai a jikin mutum a yi ta yi su fita su ƙi ko kuma in sun fita su...
Yadda Kalolin Aljanu Suke
Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau'in mu kala-kala:
Ga kalolin Aljanu kamar haka:
Jinnul gawas
Jinnul ɗayyar
Jinnul bait
Jinnul jalab wal tahdir
Jinnul majus
Jinnul yahudi
Jinnul nasari
Jinnul muslim
Jinnul ashiƙ
Jinnul...
Yadda Nau’ikan Aljanu Suke
Kamar yadda muke da mata da maza, haka ma aljanu suke da mata da maza, yara da manya, tsoho da tsohuwa, sarakuna da talakawa,...
Mene Ne Data Da Information?
Shin Me Ake Nufi Da Data?
Data shi ne dukkanin abin da ake saka wa kwamfuta ta hanyar amfani da ɗaya daga cikin kayan da...








