Yayin da aka tabbatar da mayu sun kama mutum; ko kuma kambun baka ne ya kama mutum; akan umarce shi da ya yi wanka; sannan ya yi alwala sai ya karanta waɗannan ayoyin kamar haka;
- Fatihatul kitab
- Ayatul kursiyyu
- Ƙarshen suratul ? Baƙarah wato Amanar rasul
- Suratun Nas
- Suratul Falaƙ
- Sannan ya tofa a cikin ruwa ya sha sai kuma ya tofa a hannunsa ya shafe jikinsa. Sannan zai iya karanta su a cikin man zaitun sai ya rinƙa shafawa. Da yardar Allah nan take zai samu lafiya.
Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Kariya Daga Sharrin Maƙiya danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Addu’ar Samun Farin Jini Da Kwar Jini A wajen Al’umma danna nan
Edita; Rumasa’u Muhammada Kallamu
[…] karanta cikakken bayani akan Addu’ar Kariya Daga Hassada, Maita, Da Sharrin Aljanu danna […]