liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada (2)
Shi yin wankan tsarki alama ce da take nuna cewa an gama al'ada, za ki fara sallah; wadda ya wajabta a kan ko wacce...
Yadda Ake Yin Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada
1. Za ta jiƙa tafikan hannayenta da ruwa, sai ta ɗan bubbuga tafikan hannayenta a kanta; sannan ta wanke daga cibiya zuwa gwuiwar ƙafafunta;...
Yadda Za Ka Kare Facebook Ɗinka Daga Hackers
Assalam alaikum, barka da wannan lokaci. Duba da irin matsalolin da ake samu a shafukan sada zumunta; musamman shafin Facebook da Instagram, ta yadda...
Lokaci Da Yanayin Sadarwa A Waƙar Baka
Bisa yawancin lokuta na sadar da waƙoƙin baka na Hausa, kamar yadda aka yi bayani a baya; akan sadar da waƙar baka ne ...
Ɗabi’un Makaranta da Halayensu Cikin Zamantakewar Tsangaya
Ɗabi'un makaranta Alƙur'ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin...
Azuzuwa Da Kashe-kashen Makaranta A Tsangaya
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa'o'i daga almajirai.
Kowane aji na da siffofi da ake gane...
Asalin Yawon Bundi Ko Ƙaura Wurin Makaranta
Yawon bundi al'ada ce sananniya wajen ma'abota tsangaya. Ana kiran almajirai waɗanda ke tashi daga garuruwansu na haihuwa zuwa wasu sassa da sunan 'yan...
Asalin Tsibbu A Tsangayun Alƙur’ani
Tsibbu ararriyar kalma ce daga harshen Larabci "Ɗibbu" ma'ana magani. Kafin zuwan Musulunci, babu wata hanya ta magani sai bori da bokanci.
Koda Musulunci...
Narkewar Tsibbu Cikin Bokanci
Wannan shi ake kira "gamin gambiza", ma'anar wannan ita ce wata dabara ta yin gamin gambizar magungunan gargajiya na Bahaushe da ba Musulunci ne...
Yadda Neman Laƙani Da Asiri Ya Shiga Tsangayu
Kamar yadda ya gabata, makarantu a tsarin tsangaya sun shahara da neman laƙani ko wani sirri na Alƙur'ani don samun biyan buƙatun rayuwa.
Da...









