Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia III

0
Kafa Garuruwa Kamar yadda aka yi bayani a baya wayewar kan Ɗan Adam tana tabbata ne da kafa garuruwa. An fara gina garuruwa kamar shekara...

Ciccikowar Maman Mace

0
CICCIKOWAR NONON MACE ALHALIN BABU CIKI, KO SHAYARWA, KO AL'ADA, KO SAKA KWAN HAIHUWA, KO YAYE (BREAST ENGORGEMENT IN WOMEN WITHOUT PREGNANCY, OR BREAST...

Isra’i Da Mi’iraji

1
Ranar 27 ga watan Rajab Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya hau kan shimfiɗar "Rafarahu", domin ganawa da Allah (Subhanallahu wata'ala). Ranar ce, annabi Muhammad ya...

Munasabar Isra’i Da Mi’iraji

1
Ranar 27 ga watan Rajab, rana ce da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Isra'i da Mi'iraji. Isra'i: Shi ne tafiyar da annabi ya...

Ranar Isra’i Da Mi’iraji

0
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar tafiyar dare da hawan...

Tarbiyyar Yara

0
KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU: 1. Yawan gaishe da na gaba da su. 2. Nutsuwa da barin wasa a hanya. 3. Fita cikin kyakkyawar shiga. KU HANA YARANKU...

Fassara Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 24th January 2025

0
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid Mai Fassara: Dr Abdullahi Yunusa Machina Shugaban Shashi Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu Huɗubar Masallaci Mai Alfarma Sheikh Bandar Abdul-Aziz Balila 23/07/1446H HUƊUBA TA...

Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia

0
Greeks (Girkawa) su ne suka sawa ƙasar da take tsakanin kogunan biyu Tigris da Euphrates suna Mesopotamia. Wannan koguna sun kwaranyo daga duwatsu a...

Kaluluwa

0
Axillary yana nufin wani yanki ne a ƙarƙashin hammata wato kusa da nono, kuma akwai manyan jijiyoyin jini a wurin waɗanda suke haɗuwa da...

Wayewar Kan Ɗan Adam 3

0
Catal Huyuk Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia (Ancient-ta daɗeɗɗen lokacin) a kusa...