liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Addu’ar Shiga Wata Karkara Ko Wani Gari
"Allaahumma Rabbas samaawaatis sab'i wamaa izlalna, wa Rabbal shayaaɗiini wamaa aƙlal na, Rabbas shayaaɗiini wamaa adhlalna, wa Rabbar riyaahi wamaa zaraina, as'aluka khaira hazihil...
Addu’ar Komowa Daga Tafiya
Abdullahi ibn Umar, Allah ya yarda da shi, ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan ya kama hanyar dawowa daga tafiya...
Addu’ar Mazaunin Gida Ga Matafiyi
"Astaudi'ul laaha diinaka wa amaanataka, wa khawaatima amalika". {Ina ba wa Allah ajiyar addininka, da amanarka, da ayyukan da ka ke cikawa a kan...
Addu’a Idan Aka Ji Haushin Karnuka Da Daddare
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; 'Idan kuka ji haushin karnuka, da kukan jaki da daddare, to ku nemi tsarin Allah daga gare su;...
Yadda Ake Addu’ar Shiga Da Fita Daga Banɗaki
"(Bismillahi) Allahumma inni a uzu bika minal khubusi wal khabaa'isi".
{(Da sunan Allah) Ya Allah ina neman tsarinka daga shaiɗanu maza da shaiɗanu mata}.
Addu'ar Fita
"Gufraanaka"
{Ya...
Haramcin Zalunci Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta
An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas'ud (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "An ba da umarni a yi wa wani bawan...
Dalilan Da Ke Haddasa Tsawaitar Kwanakin Al’ada
A likitance, matsakaicin jinin al'ada yana yin tsakanin kwana 3 zuwa 7 ne yake ɗaukewa. Amma akan samu matan da suke yin har kwana...
Abubuwan Da Ke Sa Mace Ta Riƙa Jin Alamun Juna Biyu
Haƙiƙa mata da yawa suna ƙorafi akan jin alamun juna biyu amma idan sun yi awo ko gwaji sakamakon ya nuna babu cikin. Abubuwa...
Mu Koyi Addini Kashi Na Biyu
KAN FASALIN ALWALA
• Wanda ya manta da wata farilla daga gaɓoɓinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abinda ke bayanta, idan kuma...
Mu Koyi Addini Kashi Na Farko
Farillan alwala guda 7 ne:
• Niyya
• Wanke Fuska
• Wanke hannaye zuwa gwuiwar hannu
• Shafar kai
• Wanke ƙafafuwa
• Cuccuɗawa
• Gaggautawa
SUNNONIN ALWALA
• Wanke hannaye zuwa wuyan...









