liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Addu’ar Tafiya Zuwa Masallaci
"Allahumma ja'al ,fii ƙalbii nuuran, wafii lisaanii nuuran, wafii sam'ii nuuran, wafii basarii nuuran, wamin fauƙii nuuran, wamin tahtii nuuran, wa'an yamiinii nuuran, wa'an...
Addu’ar Shiga Masallaci
"A'uzu bil-laahi aziimi, wabi wajhihil kariimi, wa sulɗaanihil ƙadiimi, minas-shaiɗaanir rajiimi. Bismil-laahi, was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi, Allaahummaftahlii abwaaba rahmatika".
{Ina neman tsarin Allah Mai girma,...
Addu’ar Fita Daga Masallaci
"Bismil-laahi was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi (Sallallahu Alaihi Wasallam), Allaahumma inni as'aluka min fadhlika, Allaahumma'asimnii minas-shaiɗaanir rajiimi".
{Da sunan Allah, tsira da aminci su tabbata ga...
Addu’ar Da Ake Yi Bayan An Binne Mamaci
Annabi, (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; "Ku nema wa ɗan uwanku gafara, kuma ku roƙa masa...
Sakamakon Alheri, Alheri Ne
1. Ka ciyar Allah Ya ciyar da kai.
2. Ka tufatar Allah Ya tufatar da kai.
3. Ka taimaka Allah Ya taimaka maka.
4. Ka rufa asirin...
Yadda Ake Addu’ar Ziyarar Maƙabarta
"Assalaamu alaikum ahlad diyyaari minal mu'uminniina wal muslimiina wa innaa in sha'allaahu bikum laa hiƙuuna. (Yarhamul laahul mustaƙdimiina minnaa wal musta'akhiriina) as'alul laaha lanaa...
Addu’ar Tashi Daga Majalisi
Addu'ar Tashi Daga Majalisi (Domin Neman Yafewa Ga Abin Da Ya Gudana A Cikin Majalisin).
A'isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Manzon Allah...
Addu’a Idan Mutum Zai Yi Tafiya
"Allaahu akbar, Allaahu akbar, Allaahu akbar, subhaanal lazii sakkara lanaa hazaa wama kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa rabbinaa lamunƙalibuuna, Allaahumma innaa nas'aluka fii...
Ciwon Idon Jarirai
A matsayinka/ki na jami'in lafiya sanna aka kawo ma jariri sabon haihuwa da sunan yana fama da ciwon ido kafin komi abinda ya kamata...
Ƙullutun Mama (Breast Fibroadenoma)
Ƙullutun da mace take ji a cikin nononta shi ne ake kira "fibroadenoma" a likitance. Ƙullutun ne yake bai wa nonon siffarsa ta tsayuwa...









