liƙawa: wikihausa
Ranar Isra’i Da Mi’iraji
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar tafiyar dare da hawan...
Tarbiyyar Yara
KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU:
1. Yawan gaishe da na gaba da su.
2. Nutsuwa da barin wasa a hanya.
3. Fita cikin kyakkyawar shiga.
KU HANA YARANKU...
Fassara Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 24th January 2025
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid
Mai Fassara:
Dr Abdullahi Yunusa Machina
Shugaban Shashi
Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗubar Masallaci Mai Alfarma
Sheikh Bandar Abdul-Aziz Balila 23/07/1446H
HUƊUBA TA...
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia
Greeks (Girkawa) su ne suka sawa ƙasar da take tsakanin kogunan biyu Tigris da Euphrates suna Mesopotamia. Wannan koguna sun kwaranyo daga duwatsu a...
Wayewar Kan Ɗan Adam 3
Catal Huyuk
Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia (Ancient-ta daɗeɗɗen lokacin) a kusa...
Abin Da Ya Kamata Mu Sani
Gwargwadon girman tumbinka ko girman tumbinki haɗe da girman hips, gwargwadon kusancinku da ciwon zuciya. Ma'ana ƙarin girman tumbi ko hips ƙarin hatsarin gamuwa...
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar da take...
Tsarabar Makon Sahabbai 2025
SHIRYAWAR GIDAUNIYAR ALHAWARIYYUN KANO
Ya Ilahu ka ba ni baiwa,
Nai bayani babu tsaiwa,
Wanda za ni faɗa wa kowa,
Za a ji shi a yo riƙewa,
In ko...
Ɗabi’ar Daudanci (EFFEMINACY)
Daudanci shi ne namiji ya riƙa yin ɗabi'u irin na mata, maimakon maza 'yan-uwansa. Daudanci shi ne ake kira "effeminacy" a likitance. Shi kuma...









