Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Matakin Fara Karatu Da Rubutun Hausa

0
GABATARWA Tun a shekarun baya ne wuraren shekarar 1932 aka fara yunƙurin neman ingantacciyar hanyar da za a bi wajen yin rubutun Hausa, ba don...

Mecece Ƙwaya?

0
Hukumar NDLEA ta bayyana mece ce ƙwaya kamar haka: Ƙwaya ita ce dukkanin wani abu da za a sha ko a haɗiya ko a...

Addu’ar Da Ake Yi Idan Za a Yanka Dabba Ko Soke...

0
Abin da ake faɗa idan za a yanka dabba, ko za a soke ta (Raƙumi) بشم الله واللهُ أَكْبَرُ اللَّهُمَّ مِنْكَ ولَكَ اللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنِّي Bismillah...

Addu’a Yayin Da Mutum Ya Juya A Cikin Kwanciyar Bacci

1
لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ الوَاحِدُ القَهَّارُ، رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا ، العَزِيزُ الغَفَارُ La ilaha illal-lahul-wahidul-qahhar, rabbus- samawati wama baynahuma, al'azeezul- ghaffar". Babu abin bautawa...

Abin Da Ake Faɗa Idan Aka Firgita

0
لاَ إلَهَ إلا الله La ilaha illal-lah Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Don karanta Addu'ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin...

Addu’ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin...

0
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لا يُجَاوِزُهُنَّ بَةٌ ولا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ، وبَرَأَ وذَرَأَ ومِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ ومِنْ شَرِّ...

Allurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi...

0
A likitance, yin allura shi ne a ɗurawa maras lafiya ruwan magani a jikinsa. Ana yin allura ne ta hanyar amfani da tsinken allura...

Magance Laulayin Da Magungunan Tazarar Haihuwa Suke Haddasawa

1
Na yi wannan rubutun ne saboda yawan ƙorafin da 'yan-uwa mata suke yi a kan laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haifar musu. Magance...

Tarihin Sheikh Is’haƙ Rabi’u Khadimul Alƙur’ani

0
Halifa Sheikh Is'haƙa Rabi'u mashahurin Mahaddacin Alƙur'ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a tsakanin sa'o'insa. Ma'abocin son makaranta da yi musu...

Nafilolin Aikin Hajji

0
Kamar yadda aka sani, aikin Hajji rukuni ne na musulunci ga wanda ya ke da iko. Malamai sun yi saɓani dangane da matsayin Umara shin...