Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Kura Da Kurege (Na Huɗu)

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege yana farauta a daji sai ya ga mushen Kurciya, sai ya ɗauka ya ajiye a kan...

Tatsuniyar ‘Yar Sarkin Da Ta Saci Ɗinya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki yana da 'ya'ya maza da mata da yawa. Wata rana an kawo masa ɗinya sai ya...

Tatsuniyar Rimi Da ‘Yar Amana

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari mai yawan jama'a da Sarkinsu mutumin kirki. Shi ke nan akwai wani mutum mazaunin wannan...

Tatsuniyar Gizo Da Damon Sarki

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Sarki ya kawo Damo babba. Sai ya kai shi gonarsa bayan gari. Bayan 'yan kwanaki kaɗan ya...

Tatsuniyar Talipaku Da Kurciya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka yi sheƙa a bishiya ɗaya. Da lokacin saka ƙwan da suka ɗauka...

Tatsuniyar Yarima Da Labbi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Bafulatani yana yawo a jeji sai ya tarar da wata mata a zaune a gindin wata kuka. Yau...

Tatsuniyar Budurwa Mai Neman Ganyen Miya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata budurwa mai suna Yakadi a wani ɗan ƙauye da ke nan kusa da bakin rafi. Wata rana...

Tatsuniyar Dagaci Da Malaminsa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani Dagaci a wani gari yana da matarsa, to amma matar ba ta taɓa haihuwa ba. Ba...

Tatsuniyar Yarinya Kyakkyawa Da Wanta

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum a wani ɗan ƙauye yana da mata da ’ya’ya. Ana nan, sai ɗaya daga cikin...

Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Uku)

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege ya je gidan Kura ya ce su tafi farautar kayan daɗi a jeji. Kura ta amince....