Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Cin Kasuwar Sama

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Da Zanzaro da Barangunda suka ƙulla abota. Wata rana suka je cin kasuwar sararin sama, da nufin su dawo...

Labari Mai Taken Fansar Hawayen Kakana

0
15/5/2025. ADADIN KALMOMI:2876 Gidan mu na gado yana tsakiyar badalar garin mu, shahararru ne a sanaʼar sarrafa fata wacce aka fi sani da dukanci. A...

Labari Mai Taken Wata Sabuwa

0
Taƙaitaccen labari ne duba da yanayin rayuwa da ake ciki don yin hannunka mai sanda ga alʼumma daga taskar uwar muminai💐💐💐💐. 07033941914. Yau ma kamar...

Yadda Ake Addu’ar Nema Wa ‘Ya’ya Tsari

0
Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance yana nema wa Hasan da Husain tsari da wannan addu'ar: أُﻋ ِ...

Tatsuniyar Gizo Da Matarsa Ƙoƙi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Koƙi matar Gizo ta fito fili ta matsa masa a kan zancen gona da amfanin yin noma....

Yadda Ake Addu’ar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa

0
و َ ﺷَﻜَﺮ ْ ت َ ﻟَﻚ َ ،اﻟْﻤَﻮ ْ ھُﻮبِ ﻓِﻲﻟَﻚ َ ﷲَُ ﺑَﺎر َ ك َ.ﺑِﺮ َ هُ و َ رُزِﻗْﺖ َ...

Tatsuniyar Zomo Da Damo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Zomo da Damo suka yi abota, kowa na zuwa gidan abokinsa ya yini ko su yi hira. Rannan Zomo...

Labari Mai Taken Ayar Allah

0
Shara nake a babban tsakar gidan mu. Mijina ne ƙarami aikina kenan safe da yamma, ban aune ba na tsinkayi Uwani a gabana tsaye...

Yadda Ake Ittikafi

0
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi da karatu alƙur’ani mai girma...

Lailatul Ƙadri

0
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan Ramadan, a kwanaki goman...