liƙawa: wikihausa
Allurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi...
A likitance, yin allura shi ne a ɗurawa maras lafiya ruwan magani a jikinsa. Ana yin allura ne ta hanyar amfani da tsinken allura...
Magance Laulayin Da Magungunan Tazarar Haihuwa Suke Haddasawa
Na yi wannan rubutun ne saboda yawan ƙorafin da 'yan-uwa mata suke yi a kan laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haifar musu. Magance...
Tarihin Sheikh Is’haƙ Rabi’u Khadimul Alƙur’ani
Halifa Sheikh Is'haƙa Rabi'u mashahurin Mahaddacin Alƙur'ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a tsakanin sa'o'insa.
Ma'abocin son makaranta da yi musu...
Nafilolin Aikin Hajji
Kamar yadda aka sani, aikin Hajji rukuni ne na musulunci ga wanda ya ke da iko.
Malamai sun yi saɓani dangane da matsayin Umara shin...
Tarihin Alaramma Gambon Takai
An haifi Malam Zakariya ɗan Adamu a garin Takai a shekarar 1928. Ɗan baiwa kuma ma'abocin himma da ƙanƙan-da-kai.
Malam Gambon Takai ya sha banban...
Tarihi Da Falalar Husaini (Radiyallahu Anhu) A Taƙaice
An haifi Husaini (Radiyallahu Anhu) ranar biyar ga watan Sha'aban Shekara ta huɗu da hijira, dai dai da Shekara ta 625 miladiyya, a Madina...
Hukuncin Tsotsar Al’aura A Musulunci
Hukuncin tsotsar farji (cunnilingus) ko azzakari (fellatio) a Musulunci ya kasance cikin lamuran da malamai suka yi iƙhtilāf (ra’ayi daban-daban) a kai, saboda babu...
Yadda Ake Saduwar Aure A Musulunci
Yadda ake saduwa da mace (jima’i) cikin halal ya danganta da matakin aure da tsafta, kuma yana da kyau a yi da niyyar samun...
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 1934 a Unguwar Gabari...
Lalurar Rashin Jin Ƙamshi, Ko Wari (LOSS OF SMELL)
Akan sami wani kaso na mutane masu wannan matsalar ta LOSS OF SMELL wato rashin iya tantance komai ta hanci, takan kasance ko dai...









