liƙawa: wikihausa
Yadda Tsayar Da Gemu Yake A Al’adar Fulani
A al’adar Fulani ana tsayar da gemu a lokacin da wanda za a sanya wa gemu ɗansa ko ‘yarsa ta yi aure har ta...
Shayar Da Jariri Nonon Uwa Zalla (EXCLUSIVE BREASTFEEDING)
Shayarwa aiki ne da Allah SWT ya tsara halittar jikin mace ta riƙa yinta a duk lokacin da ta haihu, domin samar da ingantaccen...
Tarihin Alaramma Malam Salihu Ɗangalinja
An haifi Malam Salihu ɗan Dawuda a girin Galinja da ke Kanon Dabo a shekarar 1920 zamanin Sarkin Kano Usman. Mashahurin mahaddaci mai baiwar...
Magungunan Gargajiya Na Wanzamai
Ko da yake masana da manazarta da ɗaliban al'adun Hausawa sun bayyana ma'anar magani da waɗanda ke bayar da shi a ƙasar Hausa, yana...
Yadda Wanzamai Suke Tsaga
Tsaga wata alama ce wadda Hausawa da kuma wasu ƙabilu na sassa daban-daban da suke cikin Nahiyar Afrika da wasu sassa na wannan duniya...
Ire-Iren Ayyukan Wanzamai
Cire Belun-Wuya
Belun-wuya tsokar nama ce wadda take tsirowa a cikin bakin mutum liƙe da ƙarshen dasashin sama kusa da maƙogaro.Wannan tsokar nama Hausawa...
Yadda Askin Sarauta Yake
Askin sarauta na nufin askin da ake yi wa sarakuna ko wasu masu riƙe da sarauta a ƙasar Hausa. Ga al’ada ba kowane wanzami...
Yadda Sana’ar Wanzanci Take A Zamanin Baya
Wannan babi ya duba sana'ar wanzanci a jiya wato yadda aka gudanar da wannan sana'a kafin al'ummar Hausawa su sami shigar al'adun wasu baƙi...
Menene Ƙaiƙayi? (ITCHING)
Kaiyayi shi ne jin waiwayi (creeping sensation), ko tsikari (tingling), ko rashin jin daɗi (irritation) a dukkan jiki ko kuma wani ɓangare na jiki....
Matsayin Hausawa A Yau
Wannan duniya da muke ciki tana ƙunshe da al’ummomi daban-daban masu magana da harsuna da adabi da al’adu mabambanta. An ƙiyasta a yanzu akwai...









