Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Abubuwan Da Sai Da Su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe

0
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda Za A Ɗaurawa Aure A shari'ance, aure ba ya zama zartacce, abin la'akari da shi, sai idan an sami yardar ma'aurata...

Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)

0
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam): Ita masa'alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam...

Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal (Sitta Shawwal)

0
Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa. Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere,...

Azumin Ranar Arfa

0
Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a...

Falalar Yin Umara A Watan Ramadan

0
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce: "Yin umara a watan Ramadan daidai da ladan aikin Hajji ne, ko kuma daidai...

Sallar Walaha

0
Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi...

Nauye-nauyen Rayuwar Aure

0
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya tsara, ta...

Ciwon Hanta (Hepatitis B)

0
Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya...

Jiga-jigan Magunguna

0
Ga abin da Allah (Subhanahu wata'ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur'ani mai tsarki."Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai...

Yadda Siffofin Masu Ba Da Tarbiya Suke

0
Masu hikima suna cewa: In mutum ya ce zai ba ka riga to ka dubi ta jikinsa kuma "wanda ba shi da abu ba...