fbpx
Gida Liƙau(tags) Ilimin aure

liƙawa: ilimin aure

Yadda Za Ki Koya wa Mijinki Ko Matarka Wasanni.

0
  Wasannin ma'aurata Iri-iri ne. Suna ƙara danƙon soyayya da samun biyan bukata. Suna sa biyayya har ma da mallaka Rashin su kuwa, na sa ɗaya...

Ladubba Zaman Ma’aurata

0
RAYUWA A KAN MANUFA Rayuwa ba manufa, rayuwa ce marar ɗanɗano. Matuƙar ma’aurata sun haɗu a kan manufa ɗaya, za su rayu ne a kan...

Wannan Shi Ne Miji Nagari

0
Duk wani miji a duniya yana so da neman mace tagari wacce a idonta akwai tausayawa, a wajenta akwai hutu da nutsuwa, a zuciyarta...

Wannan Ita Ce Mace Tagari

0
Gidan miji masarauta ce ga mace, shi yasa mace tagari ke sarrafa dukkan abin da ta mallaka na ilmi, hankali, wayewa da ƙwarewar rayuwa,...

Muhimmancin Aure A Rayuwa

0
Aure shi ne ƙashin bayan dauwamar jinsin halittar ɗan Adam, dabbobi da tsirrai a bayan ƙasa, aure sutura ce ta aminci, nutsuwa, ci gaba,...

Ladubban Tarewa A Gidan Miji

0
A daren tarewa abubuwa guda goma sha ɗaya (11) ya kamata ma’aurata masu addini da wayewa su aikata: Addu'ar shiga gida Sallama Shigowa da...

Yadda Ake Shafa Jiki Na Musamman Ga Ma’aurata.

0
Shafa jiki yana inganta rayuwar ma'aurata. Domin abu ne dake isar da soyayya. Rashin sa kuma na kawo ƙiyayya da nesanta ma'aurata. Kowanne mutum yana...

Yadda Ake Ayyukan Gida Domin Taimakon Juna

0
Akwai wata sananniyar hanya da ma'aurata ke bi domin ƙara donƙon soyayyar aurensu. Ita ce taimaka wa juna a wajen ayyukan gida. Yadda gidansu...

Yadda Za Ki Yi Mu’amala Da Uwar Mijinki

0
Mahaifiyar miji ita ce mace mafi ƙima da daraja a wajensa. Kuma ita ce mafi kusanci da shi. Ita ce ɗan mukullin arziƙinsa, ɗaukakarsa, da...

Yadda Ake Wankan Soyayya

0
Wankan soyayya ana yin sa ne a tsakanin ma'aurata. Kuma yana da tasiri sosai wajen sanya shaƙuwa. Abu ne mai matuƙar daɗi, da sanya...