liƙawa: ilimin addini
Dokokin Suturar Musulma
Amana ce akan miji duk suturar da zai yi wa matarsa ta zama daga halaliyar abin da yake da shi. Sannan kuma kada ya...
Abubuwan Da Suke Hana Mace Bin Miji
A Musulunce, akwai abubuwan da suke hana aiwatar da umarnin miji a duk lokacin da umarninsa ya ci karo dasu. Ga bayanin abubuwan kamar...
Kyautata Tarbiyyar ‘Ya’ya
'Ya'ya wata babbar ni'ima ce da baiwa da Allah yake yin ta ga wanda yaso cikin bayinsa.
Yaba wa Allah da gode masa game da...
Raya Daren Lailatul Ƙadari
Daren Lailatul ƙadari, dare ne guda ɗaya da ake samunsa a watan Ramadan na kowacce shekara. Dare ne mai ɗimbin falala da daraja da...
Muhimmacin Sanin Kamannin Annabi:
Domin abin da mutum yake so ya kamata ya san shi. Kuma ma ai mukan ce: "Allah ya sa mu ga Annabi" watau a...
Siffar Jikin Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)
Allah (Subhanahu wata'ala) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa.
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba,...
Ƙiyamul Laili (Tahajjud)
Kiyamul Laili ko Tahajjud ita ce sallar nafila a cikin dare, bayan an farka daga barci a cikin dararen shekara, ba lallai sai a...
Rashin Lafiyar Bayin Allah
Rashin lafiyar bayin Allah wata jarrabawa ce daga Allah Maɗaukakin Sarki. Jarrabar bayi da rashin lafiya wani tsari ne daga cikin tsare-tsaren Allah, game...
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam suna da yawa.
RAFKANA: Rafkana wata cuta ce dake kama zuciyar ɗan Adam, ta kuma raunana...
Matakan Kula Da Tarbiyya Guda 100
A wannan matashiya, za a kawo taƙaitattun bayanai a kan mataki da hanyoyn tarbiyya da ya kamata iyaye su yi, ta hanyar karanta waɗannan...









