Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Ƙara Yawaita Ibadu Da Alhairi A Goman Ƙarshe Na Ramadan

0
An karɓo daga A'isha (Radiyallahu anha) ta ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya kansance yana ƙoƙari a goman ƙarshe, fiye da yadda yake...

Falalar Raya Daren Lailatul Ƙadari

0
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: wanda ya tsaya ya (raya) Lailatul ƙadari yana mai...

Falalar Ciyar Da Mai Azumi

0
An karɓo daga Zaidu Ibn Khalid Al-juhami (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Wanda ya bai wa mai azumi abin...

Falalar Gaggauta Buɗa Baki

0
An karɓo daga Sahal Ibn Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Mutane ba za su gushe ba a kan alhairi...

Falalar Dake Cikin Yin Sahur

0
An karɓo daga Anas Ibn Malik (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Ku yi Sahur saboda akwai albarka a cikin...

Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal

0
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: " Wanda ya yi azumin Ramadan sannan ya yi guda shida a wata shawwal za'a ba shi...

Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal

0
Watan Shawwal shi ne watan ƙaramar sallah, ana so mutum ya yi azumi shida a cikinsa, shi wannan azumi ana iya yinsa a jere...

Yawaita Azumi A Watan Sha’aban

0
Ana so musulmi ya yawaita azumin nafila a watan Sha'aban, domin koyi da Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) da kuma tattali da tanadin zuwan...

Falalar Azumin Tasu’a Da Ashura

0
An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) yace; "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Azumin Ashura, kuma ya yi umarni a yi sai...

Azumin Tasu’a Da Ashura

0
Tasu'a shi ne Azumin ranar tara ga watan Muharram ranar goma kuwa ita ce Ashura, ana son yin azumi a waɗannan maku biyu. Domin karanta...